WARWARE ZARE DA ABAWA AKAN TARIHIN BAYAJIDDA

WARWARE ZARE DA ABAWA AKAN TARIHIN BAYAJIDDA
 
TARE DANI RABI'U GARBA RUWAN GODIYA ✍️✍️✍️✍️


Kabara ko kuma Magajiya ita ce lakabin da akewa mata masu mulkar ƙasar Hausa kafin zuwan bayajidda ƙasar Hausa.
A zamanin mata suka yi mulkin Hausawa Kamar Yadda sarauniya bilkisu ke mulki kuma suna BAUTAR Rana haka suma Hausawa mata ne ke mulki, a lokacin domin su Hausawa tun da dadewa sun yarda basu sukayi kansu ba sannan sun yarda Akwai me iko akan kowa illa iya ka wajen sanin wanda yayi su sai suka samu kuskure har izuwa lokacin da musulunci yazo suka karba cikin Ruwan sanyi domin sun yarda da kusan komai na Musulunci sabanin wasu da basu ma san kansu ba. littafin tarihin Kano ya ba da jerin sunayen sarakunan mata waɗanda aka ce sune suka mulki ƙasar Hausa a lokacin kuma sun ƙare da mulkin Daurama II, Kabara ta ƙarshe da akayi a karni na 9 lokacin da bayajidda yazo ƙasar Hausa ya Aure shi

Jerin Kabara ko magajiya waÉ—an da suka mulki Æ™asar Hausa 

Kufuru
Ginu
Yakumo
Yakunya
Wanzamu
Yanbamu
Gizir-gizir
Ina Gari
Daurama
Ga-Wata
Shata
Fatatuma
Sai-Da-Mata
Ja-Mata
Ha-Mata
Zama
Sha-Wata
Daurama II (kakar sarakunan ƙasar Hausa)

An zakulo wannan bayanin daga 

 a b c Palmer, H. R (1908). Jaridar Royal Anthropological Institute na Burtaniya da Ireland. Vol. 1908.
 
MU HAÆŠU A KASHI BA BIYU 

©️ Rabee'u Garba Ruwan Godia (ÆŠAN GAREWA)
Post a Comment (0)