AYATUL KURSIYYU DA AKE KARANTAWA BAYAN KOWACE SALLAH



AYATUL KURSIYYU DA AKE KARANTAWA BAYAN KOWACE SALLAH.
:
TAMBAYA❓
:
Assalamu Alaikum
Ina da tambaya akan ayatul kursiyu da ake karantawa banyan kowace sallah, shin idan nakaranta bayan sallar asuba to idan zanyi azkar kamar karfe 8 zan kuma karantawa ne ko kuma na bayan sallah ya wadatar da falaki da nasi 
:
AMSA👇
:
Wa alaikumussalam warahmatullahi wabarakatuhu

Karanta ayatul kursiyyu sunnane abayan kowace sallar farillah kamar yanda ya tabbata Annabi Sallallahu alaihi Wasallam ya tabbata yanayi, Amma saidai ana ƙara karantata wajan addu'o'in kwanciya barci, kokuma daga ayoyin ruƙya, amma banda waɗannan wajajen duk sanda kaso zaka iya karantawa amma karka saka mata sharaɗi, kawai ka karanta amatsayin ka karanta ƙur'ani kuma zaka iyayin tawassuli da karantawar dan haka batun sake karantawa bayan kuma ƙarfe 8 bansa zancen ba.

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
___________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri yana da ladan wanda ya aikata alherin"

Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

DAGA ZAUREN
📘 HISNUL MUSLIM 📘
Post a Comment (0)