KUSKURENA YA YIN DA NAKE ALWALA 12

*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *ALWALA*


🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*FUTOWA TA 👇*
           *(12)*
  

*BIYAN BUQATA A INUWA KO BAKIN RUWA KO BAKIN HANYA*


    Ya haramta ga mutum ya biya buqatarsa a dayan wadannan guraren saboda fadin farin jakada saw yake cewa "ku guji guraren tsinuwa guda uku : biyan buqata a bakin ruwa da bakin hanya ko inuwa" domin duk wanda yake aikata hakan yana jawowa kansa zagi da tsinuwar mutane amma ba kowace inuwa ake nufi ba inuwar da mutane suke zama suna hutawa kamar yadda aka rawaito cewa manzan Allah saw ya biya buqatarsa a qarqashin inuwar bishiyar dabino domin mutum ya nisantar da kansa daga hatsarin tsinuwar mutane dole ne ya nisantar da kansa daga irin wadannan guraren ya yin biyan buqata.


🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*MU HADU A FUTOWA TA 13*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
         *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
             *(Abu Rumaisa)*
          🥏08145437040🥏
Post a Comment (0)