Yadda Ake Hadin Ruwan Lemun Zaki Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ruwan Lemun Zaki Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan lemun zaki
* Garin albabunaj
* Madarar gari
* Garin kanunfari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu lemun zaki masu kyau sai ki matse ruwan sai ki zuba garin kanunfari da albabunaj sai ki tace ki zuba garin madara da zuma ki juya ki dunga sha, yar uwa wannan hadin yana kara ni'ima sosai.

 
Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)