Yadda Ake Hadin Da Zai Kara Miki Nishadi Da Jin Dadin Saduwa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Da Zai Kara Miki Nishadi Da Jin Dadin Saduwa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin inabi
* Garin habbatus sauda 
* Garin kanunfari
* Garin na'a-na'a
* Madara gari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha, hmmmm yar uwa zaki mamaki.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)