Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Saurin Inzali

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Saurin Inzali


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin saiwar hankufa
* Garin saiwar gaude
* Garin saiwar tsintsiyar maza
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu wadannan Garin da aka ambata a sama ki hadesu guri daya ki cakuda Sannan ya dunga diba yana sha da madara peak, zai sha ne idan ya rage minti 20 zuwa minti 30 suyi jima'i.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)