Yadda Ake Hadin Dayake Kara Kiba

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Kara Kiba


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin waken suya
* Garin ayan hulba
* Garin alkama
* Garin gyada
* Garin dabino
* Garin farar shinkafa
* Zuma
* Madara
* Man zaitun
* Ruwan kwai
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya garin sai ki jika idan ya jiku sai ki kawo madara da zuma da ruwan kwai sai ki zuba akan jikaken garin nan sai ki juya har ya hade sai ki soya da man zaitun ki dunga ci, in sha Allah zaki ga canji. 


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)