Yadda Ake Hadin Garin Ridi Don Samar Da Ni'ima Ga Macen Da Gabanta Yake Bushewa


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Garin Ridi Don Samar Da Ni'ima Ga Macen Da Gabanta Yake Bushewa

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ridi
* Garin bawon kankan
* Garin aya
* Garin cukwi
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu ridi ki surfa ki daka shi sai kuma aya itama kidaka amma sai kin soya ayar sannan ki hada da garin cukwi sai ki juyasu su hade sai ki dunga diban kamar cokali 3 kina zubawa a cikin madara peak kina sha wannan hadin ya inganta yana karawa mace ni ima sosai..


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)