BIRNIN WAKANDA



BIRNIN WAKANDA


 1. 
Mu baÆ™aÆ™en fata ne, 
Mu 'yan Afirka ne, 
Mu ma mutane ne,
Mu ne 'yan Wakanda.

 2. 
Muna fahari da tarihinmu, 
Muna ji da al'adunmu, 
Muna ji da ƙasarmu,
Mu ne 'yan Wakanda.

 3. 
A Wakanda babu wariya, 
A Wakanda babu sanya, 
A Wakanda babu karaya,
Mu ne 'yan Wakanda.

 4. 
Mu ke da Black Panther, 
Mu ke da Dora Milaje, 
Mu ke da Vibranium, 
Mu ne 'yan Wakanda.

 5. 
Ba mu damu da kowa ba, 
Ba mu da rage wa kowa ba,
In ka taɓa mu ba sauƙi,
Mu ne 'yan Wakanda.

 6.  
Wakanda tamu ce, 
Mu ne da ita, 
Ita ce da mu,
Mu ne 'yan Wakanda.

#haimanraees 

Post a Comment (0)