ADDU’AR BUƊE SALLAH

02- ADDU’AR BUƊE SALLAH 


Manzon Allah (SAW) Ya ce: 

 _“Allahumma Ba’id baini wa-baina khadaayaya, kama ba’adta bainal mashriqi wal-maghrib. Allahumma Naqqini min-khadaayaya, kama yunakkas-saubul abiyadu minad-danas. Allahummagh-silni min-khadaayaya, bith-thalji walmaa’i wal-barad” (Yaa Allah Ka nisanta tsakani na da zunubai na, kamar yadda ka nesanta tsakanin Gabas da Yamma. Yaa Allah Ka tsaftace ni daga zunubai na, kamar yadda ake tsaftace Farin Tufafi daga dauɗa. Yaa Allah Ka wanke ni daga zunubai na da Ƙanƙara manya-manya da Ruwa da kuma ƙananan ƙanƙara”._ 

Bukhaariy da Muslim suka ruwaito shi. 

 ```- USWATUN HASANAH
(Juzu'i na uku)``` 

Domin cigaba da samu 👇👇👇
https://twitter.com/AnnasihaTv?s=09
Post a Comment (0)