ƊAURA HANNUN DAMA AKAN NA HAGU KAN ƘIRJI IDAN ANA SALLAH

03- ƊAURA HANNUN DAMA AKAN NA HAGU KAN ƘIRJI IDAN ANA SALLAH 


Manzon Allah (SAW) Ya ce: 

 _“Lallai dai mu taron Annabawa, an umurce mu mu rinƙa gaggauta Buɗa-baki tareda jinkirta Sahur, kuma mu rinƙa ɗaura Hannun mu na Dama akan na Hagu a cikin Sallah”._ 

Ibnu Hibban da Diya’l-Maqdisiy suka ruwaito shi da isnadi Ingantacce. 

 ```- USWATUN HASANAH
(Juzu'i na uku)``` 

Domin cigaba da samu 👇👇👇
https://twitter.com/AnnasihaTv?s=09
Post a Comment (0)