*Tambaya Da Amsa*
.
.
*DAGA DALUBAN ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*ﻣﺠﻠﺲ ﺘﻌﻠﻴﻢ ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ ﻭﺍﻟﺴﻨﺔ*
.
.
6-11-1438
30-7-2017
.
.
_1---------------Ina Allah yake??
=
_Amsa---------------Allah madaukakin sarki yana sama kuma ya daidaita akan al'arshi, amma iliminsa yagame ko ina****_
=
=
_2-----------------Rukunnan tauhidi guda nawane??
=
_Amsa---------Rukunnan tauhidi guda biyu ne, sune korewa dakuma tabbatarwa****_
=
=
_3---------------Menene Ilimii??
=
_Amsa-------------Ilimi shine mutum ya riski abu wato yasan abu a yadda yake****_
=
=
_4-------------Menene bambanci ilimi da aqida??
=
_Amsa-------------Bambancinsu shine ita aqida bayan ka fahimci abun a yadda yake sekuma ka quudurceshi a zuciyarka****_
=
=
_5----------------Rukunnan musulinci guda nawa ne??_
=
_Amsa-------------Rukunnan musulinci guda 5 ne****_
=
=
_6---------------A lissafo mana rukunnan musulinci dukkansu???_
=
_Amsa---------------1-kalmar shahada 2-Sallah 3-Azumi, 4-Zakka, 5-Hajji****_
=
=
_7----------------Alissafo mana siffofin ubangiji guda biyar kawai daga ciki???
=
_Amsa--------------1-Yanada Hannu, 2-Yanada fuska, 3-Yana ji, 4-Yana gani, 5-Yana magana****_
=
=
_8----------------Mecece aqidar Ahalus sunnah gameda dawowar Annabi Isah??
=
_Amsa-----------Aqidar Ahalus sunna shine Annabi Isa zedawo harma ya kashe dujal****_
=
=
_9--------------Menene aqidar Ahalus sunna gameda shigar Aljani jikin dan Adam????_
=
_Amsa----------Aqidar Ahalus sunna shine Aljani yana shiga jikin mutum kamar yadda ayoyi da hadisai suka tabbatar***_
=
=
_10-------------Shin ko Ahalus sunna suna zagin sahabi??_
=
_Amsa----------------A'a, Ahalus sunna basa zagin sahabi, sedai addu'a sukeyi musu akan Allah ta'ala yaqara yarda dasu kuma dukkansu mutanen kirki ne**_
=
=
_11-------------Shin Ahalus sunnah suna son Ahalul baiti???_
=
_Amsa------------eh, ahalus sunnah suna matuqar so da qaunar Ahalul baitin manzon Allah***_
=
=
_12-----------Shin meye matsayin Alqur'ani awajen Ahalus sunna, halittar Allah ne kokuwa maganarsa?_
=
_Amsa-------------Alqur'arni ba halittar Allah bane, maganar Allah ne lafazinsa da ma'anarsa****_
.
.
Allah yasakama kowa da alkhairi,
.
.
.
*DAGA DALUBAN ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*ﻣﺠﻠﺲ ﺘﻌﻠﻴﻢ ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ ﻭﺍﻟﺴﻨﺔ*
Watsaps
08036222795
08136182627
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook tawannan
hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ , ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ
ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ .
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila
ha illah anta astagfiruka Wa,atubu ilaika
Tags:
Tambaya Mabudin Ilimi