Tambaya Ta 006 MIJINANE YAKE ZAGINA NIMA NAKE RAMAWA, MENENE HUKUNCIN HAKAN?

*MIJINANE YAKE ZAGINA NIMA NAKE RAMAWA*

       Daga zauren
📕HISNUL-MUSLIM📕

       *TAMBAYA*

Assalamu Alaikum. Malam miji ne baya kyautatawa matar sa har ma wani lokaci ya zage ta, ita kuma sai ta rama. To meye hukunci wannan auren?

 
        *AMSA*
wa alaikissalam

dan ya zageki bai kamata ki ramaba, kamata yayi kiyi masa nasiha idan nasihar zata kwanto wata fitinar saiki nemi na gaba dashi yayi masa Fada

amma bai kyautu mace ta dinga zagin mijinta dan ya zageta ba

Zagin miji ko cutar dashi da harshe, wannan
yana daga cikin manyan laifuka a Musulunci
(wato Kaba'ira).
Manzon Allah (s a w) ya lissafa matan da suke
yin haka acikin Manyan 'yan wuta. (ya Allah ka
tsaremu).

  Allah na masani
*ABDUL AZEEZ*

*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim   suyiwa daya daga cikin wadannan  number  magana ta whatsApp+2348065523065*
*+2348162067271*
    Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
سبانك اللهم وبحمدك، اشهد ان لا اله الا انت استغفرك واتوب اليك، 
Kuna iya samun mu ta  facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Post a Comment (0)