MANASH ANTI STRETCH MARKS CREAM

MANASH
ANTI STRETCH MARKS CREAM
Prevention and reduction formula, minimizes the appearance of stretch marks.

Specifically designed to help in preventing & removing stretch marks, acne, scars and blemishes. With unique ingredients help repair and restore protective skin barrier. Made from natural extract to promote skin texture and tone.
Optimally blends of vitamins and natural moisturizers such as olive oil, cocoa butter, shea butter, jojoba oil, and many more to help prevent, repair and remove stretch marks.
Direction: Massage gently onto all area of the body where you have stretch marks using circular motion. Use twice a day for effective result.
MANASH
ANTI STRETCH MARKS CREAM
Hadi don kariya da cire nankarwa daga fata.
Zamu iya tuntuba managers 08037771306.08052476669
Anyi shine musammaman sabida masu fama da nankarwa da kuma masu neman kariya daga nankarwa. Hadin na daban wanda yake cire duk wani nankarwa harda su tabo da kurajen fuska. Yana dawo da martaban fata yayi laushi da sheki yanda yake abaya .
Ya kunshi hadin itatuwa da mayuka kaman su man zaitun, man cocoa, man kadanya, man kwakwa da sauran su don kariya da dauke duk wani nankarwa dayake kan fata.
Yanda ake amfani dashi: za'a shafa ayita murzawa a hankali har sai ya shafu duka jiki inda akwai nankarwa. Don samun cikakken sakamako ana shafawa sau biyu a rana.
Aniyishi bisa nazari Da zurfafa bincike Kimiya maganin Gargajiya na Africa Da duniya
Da gano Dabi'a na fata Da gangarjiki
Anyi anyi anfani da Kayan Gargajiya
Wadanda basuda Illa ko barazana ga Lafiya ki zaifito maki da kyawon fata cikin sauki zaibada kariya ga kuna Rana Da abubuwa masu bata maki Fatan jiki kedai nemi
MANASH ANTI STRETCH MARKS CREAM
yanzu ki haska
Facebook. Zinariyar mace wajen mijinta.

Post a Comment (0)