WANDA YAYI WA WATA ALKAWARIN AURE..

TAMBAYA
=========
👇
Kayiwa mace alkawari Aure har ka gabatar da kanka wurin iyayanta tsawon shekara uku kuna tare daga baya sai taji zaka auri wata. Maiye hukunci haka a addinan ce?

AMSA
======
👇
Wannan shine Rashin halacci da saba alkawari.
  Amma ba mamaki ko daga baya yaga wani aibu ne a tare dake, ko baki iya magana ba ko baki iya kwalliya ba ko baki San mutuncin manyan sawa ko yaji wata magana akanki ko akan yan gidanku wadda yana tunanin idan ya aureki zai sami matsala, ko kuma yaga cewar mata ne suke da ta cewa a gidanku ba maza ba, domin duk wanda yayi auri a gun mace ya sami matsala ko kuma ba mamaki wani abin na daban wanda ba wannan ba.

Allah shine masani.


ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

Post a Comment (0)