AN SHAR'ANTA KIRAN SALLAH SABODA TUNATARWA

*_AN SHAR'ANTA KIRAN SALLAH SABODA SANARWA!!!_*

                             *Tambaya*
Assalamu Alaikum, Dr. da fatan dan Allah zaka warware mana wannan tambayar. Shi kiran Assalatu, wato kiran sallar farko wajibi ne?

                                 *Amsa*
Wa'alaikum assalam, Duka nau'ukan kiran sallah ba wajibi ba ne a mazhabar Malikiyya.

An shar'anta kiran sallah ne saboda sanar da mutane shigar lokaci, kasancewar sallar Asuba tana zuwa ne a lokacin bacci shi ya sa aka kara mata wani kiran akan ragowar.

Allah ne mafi sani.

29/09/2017.

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren MIFTAHUL ILMI (WhatsApp).

‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.

Post a Comment (0)