DUK WANI MAI RAI SAI YA MUTU

*DUK WANI MAI RAI SAIYA DANDANI DACIN DACIN MUTUWA*
:
DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL MUSLIM*📕
:
  *TAMBAYA*
Assalamu'alaikum! malan don Allah ina da tambaya,1 malan wai da gaske ne da akace kowanne Rai sai ya dandani zafin mutuwa? 1 shi malan ko akwai wata ibada da idan mutun yanayi Allah zai amshi ranshi batare da yaji azabar fitar Rai ba? Allah ya bada ikon amsawa Ameen.
:
     *AMSA*
To wannan magana ce  wacca take tabbatar ciya saidai abinda yakamata kifahimta da mumini wanda yayi kyakkyawar mutuwa wato yacika yana matsayin mutumin kirki nagari baya dandana azabar mutuwa kamar wanda yayi mumunar mutuwa saboda haka bawata ibada bace da akaware akan hakan amma dai gwargwadan yanda nafiki san Allah gwargwadan yanda zanfiki samun saukin mutuwa wannan kawai shine Allah shine masani
:
*JUNAIDU BALA ABDULLAHII*
Abu salmah
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim   suyiwa daya daga cikin wadannan  number  magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
    Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
سبانك اللهم وبحمدك، اشهد ان لا اله الا انت استغفرك واتوب اليك، 
Kuna iya samun mu ta  facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Post a Comment (0)