FASSARAR WAKAR AJAB SI
Sunan Waka: Ajab Si
Sunan Fim: Om Shanti Om
Shekarar Fita: 2007
Hada Sauti: Vishal Shekhar
Rubuta Waka: Javed Akhtar
Kamfani : T-Series
Mawaki: Krishnakumar Kunnath (KK)
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* Ankhon mein teri ajab si ajab si adaayen hain
Akwai Wani Abu na Musamman a cikin Idanuwanki
* Ankhon mein teri ajab si ajab si adaayen hain
Akwai Wani Abu Na Musamman a cikin Idanuwanki
* Dil ko banade jo patang saansein yeh teri woh hawaein hain
Nunfashin Ki ne Ke sanya Zuciya ta tashi sama tamkar Jirgin Leda

* Aayi aisi raat hai jo bahut khushnaseeb hai
Wannan Dare Ne Mai Cike da sa'a
* Chahe jise door se duniya, woh mere kareeb hai
Domin Wacce duka duniya take Muradi tana Kusa da ni
* Kitna kuch kehna hai phir bhi hai dil mein sawaal kahin
Ina da abubuwan fade sosai amma duk da haka nakan yi tambaya...
* Sapnon mein jo roz kaha hai woh phir se kahoon ya nahin
Shin In Fadi Abinda Zuciyata ta dade tana Nanatawa?
* Ankhon mein teri ajab si ajab si adaayen hain
Akwai Wani Abu Na Musamman a cikin Idanuwanki
* Ankhon mein teri ajab si ajab si adaayen hain
Akwai Wani Abu Na Musamman a cikin Idanuwanki
* Dil ko banade jo patang saansein yeh teri woh hawaein hain
Nunfashin Ki ne Ke sanya Zuciya ta tashi sama tamkar Jirgin Leda
* Tere saath saath aisa koi noor aaya hai
Hasken Dake fita daga cikin jikin ki
* Chand teri roshni ka halka sa ek saaya hai
Yakan sa hasken wata ya zama tamkar inuwa idan aka hada shi da naki
* Teri nazron ne dil ka kiya jo hashar, asar yeh hua
Idanuwanki suna haifar min da yamutsi a cikin Zuciya ta...
* Ab inme hi doob ke ho jaoon paar, yahi hai dua
Burina kawai shi ne in nutse a cikin su (Idanuwanki)
* Ankhon mein teri ajab si ajab si adaayen hain
Akwai Wani Abu Na Musamman a cikin Idanuwanki
* Ankhon mein teri ajab si ajab si adaayen hain
Akwai Wani Abu Na Musamman a cikin Idanuwanki
* Dil ko banade jo patang saansein yeh teri woh hawaein hain
Nunfashin Ki ne Ke sanya Zuciya ta tashi sama tamkar Jirgin Leda
© Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Infohaiman999@gmail.com
www.haiman.com.ng