TAMBAYA TA 63

*SHIN MACE ZATA IYA YIWA KANTA ZAKKAR FIDDA KAI, KO KUMA MIJI NE YAKE DA WANNAN HAQQIN?*
:
DAGA ZAUREN
*HISNUL MUSLIM*
:
*TAMBAYA*
Assalamu alaikum.malamammu dafan muntashi lpy yasanyi,tambayata itace Dan Allah malam aimana bayanin yanda ake yin fiddakai.
Shin mace zata iyayima kanta da ya yan ta ko hakkin akan namijiyake kuma dole sai awatan karamar sallah ko kuma duk lokacin da Allah yabamutum Dama saiyayi inhar lkc yawuce baisami halinyinba.Allah yakara basira.ameen
:
*AMSA* Wa'alaikumussalam Warahamatullahi wabarkatuhu
Miji shiyake yiwa matarsa, idan beda hali tana iya cirewa inbata da hali, se sujira abasu
Amma duk wanda yake da daman cirewa anaso ya cire kan ataso daga masallacin idi, ko kafin kwana uku da sallah.
Amma inyawuce bayan saqoowa daga sallah qarama, shikkenan Yazama wani abu daban, ba fidda kai ba shikuma fidda kai a shekara sau daya yake maimaituwa..
Wallahu a,alama
:
*Muhammad Auwal Hussain*
Abu jaafar
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
ﺳﺒﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ، ﺍﺷﻬﺪ ﺍﻥ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻧﺖ ﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺍﺗﻮﺏ ﺍﻟﻴﻚ ،
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Post a Comment (0)