TAKI YARDA DA MIJINTA SABODA TANA AZUMIN NAFILA

*_TA KI YARDA DA MIJ
INTA SABODA TANA AZUMIN NAFILA??_*


                                *Tambaya*
AssalamuAlaikum. Mallam inna da tambaya ? Yaya hukuncin Matar da miji ya bukacheta sannan tana Azumin sunna. Ta ki ta Aminche mishi



                                     *Amsa*
Wa aleikum assalam, ta yi kuskure ya kamata ta amsa kiran mijinta, saboda azumin sunna ya halatta a karya shi ko da babu dalili, Annabi ï·º yana cewa"Mai azumin nafila sarkin kansa ne ina ya Ga dama ya cigaba da azumin, in kuma ya so ya karya "kamar yadda Tirmizi ya rawaito a Sunan.

Allah ne mafi sani.

30/1/2018

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).

 ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)