SHIN ME JANABA ZAI IYA YIN ASKI?

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,235:*
=
Me janaba zai iya yin askine ko sai yayi wanka???
=
=
Amsa
=
_Babu wani halinda mutum ze shiga ace bazeyi askiba, matukar ba aikin hajji yakeyiba kokuma wanda zeyi layya, amma janaba ita aiba akanka takeba dan haka babu ruwanta da askinka*****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah
anta astagfiruka wa atubu ilaika
Post a Comment (0)