BANBANCIN AHLUS-SUNNAH DA 'YAN BIDI'A

*{BANBANCIN AHLUS-SUNNAH DA 'YAN BID'AH}*
__________________________________
(1)=Da anganka da nutsuwa,
(2)=Da anganka shuru-shuru,
(3)=Da anganka mai hakuri,
(4)=Da anganka baka rigima,
(5)=Da anga kana yawan sa hula,
(6)=Idan kace kallahu kala rasulu,
(7)=Idan ka fiye yin sallar nafila,
(8)=Idan baka sunkuyawa kowa,
(9)=Idan kana dage wandon ka,
(10)=Idan kana yawan ashuwaki,
(11)=Idan ka ajiye gemun da tsayi,
(12)=Idan baka tasbihi da charbi,
(13)=Idan kana yawan yin sallama,
(14)=Idan kana son dukan sahabbai,
(15)=Idan baka bi wani shehi ba,
(16)=Idan matanka na zw islamiyya,
(17)=Idan kanayin azumi 29 Ga wata,
(18)=Idan baka mauludi da wazifa,
(19)=Idan kana karatu da tajweedi,
(20)=Idan iyalanka nasa hijabi,
(21)=Idan kace a saki shehu,
(22)=Idan kace a kama Ubgjn shehi,
.
Wai komai kace kayi sai kaji ance maa dan IZALAH, "Kai" gaskiya mukam mun more, don haka muna addu'a Allah ya kara dauwamar damu akan tafarkin SUNNAH Ameen Summa Ameen.
_______________________________
*Abdulrazak Ahmad Jibia*

Post a Comment (0)