BANDA SURUTU Wani Mutum ne yaje da Matarshi wajen Malami domin ayi mata Ruqiyya, bayan anyi Karatu sai Aljani yace "A shirye yake ya fita amma da Sharadi" Malam yace "Mene Sharadin?" Sai Aljanin yace "Zan pita daga Jikinta na shiga jikin Mijinta" Sai Mijin ya Tsorata sosai. Malam yace "A'ah bamu yarda ba" Sai Aljani yace "Zan koma jikin Mijin nata ne saboda baya Sallah" Malam ya tambaye Mijin ko da gaskene, yace "Hakane" Sai Malam yace da Aljanin: "Toh ka pita daga jikinta kuma ka dawo kusa da Gidansu, idan kaga baya Sallah ka shiga jikinshi" Aljanin ya yadda. Bayan 'Yan kwanaki sai Matar ta bugo wa Malam waya tana yi godiya, sai Malam ya tambayeta game da Mijinta sai tace: "Ai yanzu haka kullum shi yake bude Qofar Masallaci" Malam yayi dariya! ASHE MATAR BA ALJANINE YA SHIGA JIKINTA BA, SUN SHIRYA HAKANE DON MIJIN NATA YA DAINA WASA DA SALLAH! Kardai Kayi Dariya Wallahi nikam Sai Nayi