RAININ WAYO

Rainin wayoo
Wani ango ne da amaryarsa suka fita shopping, tun a mota sai suka sami matsala, ango na tabawa amarya hakuri har a kaxo supermarket.
Bayan sun sauka sai wani gaye ya hango amarya, sai yaxo yana cewa amarya bata laifi abun ko gayyata babu wannan ne angon namu sai tayi dariya tace wlhi ango yana office wannan driver nane.......
Ango yayi dariya ya shige supermarket, bayan ya gama shopping sai ya hango tsohuwar budurwarsa a cikin supermarket din, mutuminka yai fuska kawai yaje ya sameta sunkai ta hiraa. Can amarya tagaji da tsayuwa kurum sai ta shiga cikin supermarket din tana shiga taji angonta yana ta dariya shi dawata kurrum sai tayi wajen su tana xuwa sai budurwar angon tace amarya kinsha kanshi sai ango yace ai amarya na gidaa wannan house girl din ce. Yasa hannu a aljihu ya dauko naira hamsin ya bata yace kiwoce gida ni xankai budurwata restaurant saura kuma kigayawa amaryaa.......yai dariya ya wuce.....
Wayafi rainin hankali??😁😁😁😁😁😁

Post a Comment (0)