CIKAKKEN DAN JARIDA

MUSHA DARIYA
Wani dan jaridane yana cikin tafiya akan titi  sai yaga anyi hatsari mutane sun cika agurin sai yaje gurin da nufin ya dauki rahoto yana xuwa gurin sai yaga ancika  sausai yaiyai amatsa masa aka i
sai yaja da baya ya kolla ihu yace waiyo allah babanane dan allah kumatsa nayimai kallan karshe mutane suna jinhaka sai suka matsa yana xuwa danufin yadauki video  sai yaga ashe dan akuyane mota takadeshi
   

Hhhhhhhhhhhhhjh

Post a Comment (0)