DOLE MASU HANKALI SU NESANTA KANSU DAGA ADDININ SHI'A

DOLE MASU HANKALI SU NESANTA KANSU DA ADDININ SHI'A, . TSAKANIN ANNABI (S.A.W) DA S.ABUBAKAR ABOKAINE AMINAN JUNA TUN SUNA QANANA, . SUN TASO TARE GIRMA TARE, . SHI YASA LOKACIN DA AKA FARA YI WA ANNABI (S.A.W) WAHAYI ABUBAKAR SHINE WANDA YA FARA GASGATA SHI, . SABODA YA SANSHI TUN SUNA YARA BAYA QARYA, . CIKIN QANANAN YARA KUMA ALIYU SHINE YA FARA GASGATAWA, . DAN HAKA S.ABUBAKAR TARE DA SHI AKA FARA MUSULUNCI, DA SHI AKA RINQA GWAGWARMAYA HAR ADDININ YA ZAUNA DARAM A BAN QASA YAZO GARE MU, . ANNABI (S.A.W) YANA CEWA . "DUKIYAR WANI BATA AMFANENI KAMAR TA ABUBAKAR BA" . SUNYI HIJIRA TARE HAR ALLAH TA'ALA YA SANYAWA S.ABUBAKAR STAMP YA KIRA SHI DA SAHIBIN ANNABI (S.A.W), . KO LITTAFAN TAFSEER NA MABIYA ADDININ SHI'A SUN TABBATAR DA HAKA, . SAHABBAI SUN HALIFANTAR DA S.ABUBAKAR BAYAN WAFATIN ANNABI (S.A.W) SABODA SANIN QIMA DA MATSAYINSA A WAJAN SHUGABAN HALITTAR (S.A.W), . S.ABUBAKAR YAYI WAFATI AN BINNE SHI KUSA DA SAHIBINSA(S.A.W), . SHIN TA YAYA HANKALIN MU ZAI YARDA ACE YA CANJA BAYAN ANNABI (S.A.W)? . Abdulrazak Ahmad Jibia

Post a Comment (0)