DUK ABINDA BA ADDINI BANE ZAKA SAME SHI BAYA DA MANUFA

DUK ABUNDA BA ADDINI BANE ZAKA SAME SHI BAYA DA MANUFA!!!.
Da muna yara munsan "Yan Bid'a, sukanyi mauludin hai huwar Manzon Allah [s a w] ranar 12, ga watan rabbi'ul auwal, to' amma yanzu ba'a maganar ranar 12, ga' wata, ana yinsa ne kusan watannin shekara gaba daya. Gakuma na Shehunnai, to' abunda zai baka mamaki shine wani sabon abunda suka fito dashi, wai shi zagayen mauludi, wanda Matasa Maza da Mata, ke' fitowa suna kida suna rawa, Mata nagaba Maza na binsu. Inkatsaya tsan kadube su sai abun yabaka haushi da mamaki, don sukan su basusan ina suke zuwaba, kamar mai tafiya, masallaci, ko' kasuwa, ko' office, da sauran gurin ibada, ko' neman abinci, kowane yasan ina zashi, banda Dan zagayen mauludi. Allah ka nuna mana gaski kabamu ikon binta, Allah kayiwa qarya TUNBUR, kowa yasan qaryace. Lawal Mainasara Bichi ne////!

Post a Comment (0)