Fassarar Wakar Keech Meri Photo

Fassarar Wakar Keech Meri Photo

Sunan Waka: Kheech Meri Photo

Sunan Fim: Sanam Teri Kasam

Shekarar Fita: 2015

Hada Sauti: Himesh Reshammiya

Rubutawa: Sameer Anjaan

Sunan Kamfani: Eros Now

Mawaka: Neeti Mohan, Akasa Singh & Darshan Raval

Fassarawa: Haiman  Raees

* Mood Aashiqana Hai

Muna Cikin Yanayi Mai Kyau

* Subah Ghar Jaana Hai

Ya Kamata mu koma gida da Safe

* Tune Kaisa Jaadu Hai Kiya

Wane irin Siddabaru ne haka kika yi?

* Lamha Ye Suhaana Hai

Yanayin akwai Kayatarwa

* Time Nahi Gawaana Hai

Ba tare da wani bata lokaci ba

* Jeene Ka Mazaa Le Saathiya

Mu More rayuwar mu kawai Masoyiya ta

* Toh Kheech Meri Photo, Toh Kheech Meri Photo, Toh Kheech Meri Photo Piya… (x4)

To Dauke Ni, To Dauke Ni Hoto, To Dauke Ni Hoto Masoyi (x4)

* Befikar, Dil Hai Aaj

Yau dai kam Zuciya ta ras take

* Hai Tera, Mujhpe Raaj

Yau kam kai ke Mulkina

* Jo Kahe, Kehne De

Barsu su fadi abinda suke so

* Bawra, Yeh Samaaj

Mutanen nan sunyi HAUKA

* Bhage Yahan Wahan

Gudu yake nan da can

* Ye Zindagi Ferrari Hai

Rayuwa tamkar  Ferrari take

Waise Hi Zindagi Hai
Ita dai rayuwa tana Nan yadda take

* Jis Tarah Guzaari Hai

Yayinda mutum ke tafiyar da ita

* Mood Aashiqana Hai

Muna Cikin Yanayi Mai Kyau

* Subah Ghar Jaana Hai

Ya Kamata mu koma gida da Safe

* Tune Kaisa Jaadu Hai Kiya

Wane irin Siddabaru ne haka kika yi?

* Lamha Ye Suhaana Hai

Yanayin akwai Kayatarwa

* Time Nahi Gawaana Hai

Ba tare da wani bata lokaci ba

* Jeene Ka Mazaa Le Saathiya

Mu More rayuwar mu kawai Masoyiya ta

* Toh Kheech Meri Photo, Toh Kheech Meri Photo, Toh Kheech Meri Photo Piya… (x4)

To Dauke Ni, To Dauke Ni Hoto, To Dauke Ni Hoto Masoyi (x4)

* Khwaabon Ka, Town Hai

Garin Mafarkai ne

* Raat Bhi, Brown Hai

Daren yayi wani ruwan Kasa-kasa

* Kya Hua, Kuch Nahi

Me ya Faru, babu komai?

* Do Hi Drink, Down Hai

Mu 'yan maye biyu ne kawai a Qasa

* Nashe Mein Hum Nahi Hain

Bamu bugu ba ma

* Yeh Samaa Nasheela Hai

Yana yin ne dai ya bugu

* Paani Bhi Peete Hain

KO da ruwa muka sha

* Toh Lagta Hai Tequila Hai

Sai ya zama kamar Barasa Muka sha

* Mood Aashiqana Hai

Muna Cikin Yanayi Mai Kyau

* Subah Ghar Jaana Hai

Ya Kamata mu koma gida da Safe

* Tune Kaisa Jaadu Hai Kiya

Wane irin Siddabaru ne haka kika yi?

* Lamha Ye Suhaana Hai

Yanayin akwai Kayatarwa

* Time Nahi Gawaana Hai

Ba tare da wani bata lokaci ba

* Jeene Ka Mazaa Le Saathiya

Mu More rayuwar mu kawai Masoyiya ta

* Toh Kheech Meri Photo, Toh Kheech Meri Photo, Toh Kheech Meri Photo Piya… (x4)

To Dauke Ni, To Dauke Ni Hoto, To Dauke Ni Hoto Masoyi (x4)

Haiman  Raees

_*Phone:*_
08185819176

_*Web:*_ www.haiman.com.ng

_*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees

_*Twitter:*_ @HaimanRaees

_*Instagram:*_ Haimanraees

_*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)