YADDA ZAMU KIYAYE RAYUWAR 'YA' YAN MU DAGA CIN ABINDA BAI DACE BA

TA YAYA ZAMU KIYAYEDA RAYUWAR YAYANMU DAGA HANASU CIN ABUNDA BEKAMATA
mafiyawanci matanmu Na gida suna yawan ganganci mussaman idan dandansu haihuwar farince suna matukarjin kunyarsu BABBAR MATSALARDA KE FARUWA ITACE 1.shan makilin da yara keyi yanada matukar hadari a rayuwarsu 2.rashin adana makilin wajen da yadace sbd yaro da yazo indai karamine shan makikin yakeyi sbd yanada zaki sosai makilin yanada wasu chemicals Masu kashe kwayoyin micro organism Wanda ba anyibane domin aci ko ashaba anyishine domin lafiyar hakoranmu da Gum wato dasashi domin kariyadaga cuta TO LIKITA MIYASA NAGA YARA KANANA SUNA YAWAN SHAN MAKILIN wanan berasa nasaba da sakarcin iyaye Wanda hakan yanada matukar illa ga lafiyar yaranmu ILLAR DA SHAN MAKILIN KESAWA GA YARO 1.yana lalata hanjin yaro 2.sanan yana iya lalatamasa tunbi wato stomach sekiji dandanki acikin dare yanata kukan ciwon ciki 3.sanan anti makilin ba don ashashiba anyishine don kqraiya daga cututuka SANAN TAYAYA ZAMU KIYAYEWA DA BRUSH DINMU BAYAN MUNGAMA WANKE BAKI 1.brush yanaso a aje waje Wanda iska me bugunsa sbd babu wani abu da baya amfanida iska indai me amfanine 2.tsabtatacen guri 3.kiyayewa da amfanida babban brush sbd yana lalata Gum kuma yasakama mutin post pocket yaje yatafama da ciwo ALLAH YASA MUDACE BY KAMAL SD GUSAU

Post a Comment (0)