FASSARAR WAƘAR ISHAARA

Fassarar Waƙar Ishaara

* Sunan Waƙa - Ishaara

* Sunan Fim - Force 2

* Shekarar Fita - 2016

* Shekarar Fassara - 2018

* Haɗa Sauti - Amaal Mallik

* Rubutawa - Rashmi Virag

* Kamfani - T-Series

* Mawaƙi - Armaan Malik

* Mai Fassara - Haiman Raees

* Pal Bhar Mein Tere Ho Jayenge

Zan zamo naki kafin ƙiftawa da bisimillah

* Koi Ishaara Toh Karo

Kawai ki bani izinin/alamar (hakan)

* Tere Bin Kahaan Aur Kidhar Jaayenge

Ina zan tafi in bar ki ki?

* Zara Samjha Toh Karo

Don Allaah ki Fahimce ni

* Saaye Se Tere Lipat Jaayenge

Zan rungume Inuwar ki

* Koi Ishaara Toh Karo

Kawai ki bani izinin/alamar (hakan)

* Chupke Se Neendon Mein Aa Jaayenge

A asirce zan shiga cikin baccin ki

* Koi Ishaara Toh Karo

Kawai ki bani izinin/alamar (hakan)

* Raaton Se Teri Guzar Jaayenge

Zan wuce ta cikin dararen ki

* Koi Ishaara Toh Karo

Kawai ki bani izinin/alamar (hakan)

Aaa… Aaa…

* Aankhon Mein Dekho Humaari

Kiyi duba zuwa ga Idanuwana

* Naye Khwaab Kuch Chal Rahe Hain

Sabbin Mafarkai ne ke gudana a cikin su

* Shayad Khuda Ki Hai Marzi

Wannnan dai da gani nufin Allaah ne

* Hum Aur Tum Mil Rahe Hain (x2)

Haɗuwa ta da ke

* Chaahoge Jab Tum Kareeb Aayenge

Idan kina so zan matso kusa da ke

* Koi Ishaara Toh Karo

Kawai ki bani izinin/alamar (hakan)

* Na Chaahoge Toh Chale Jaayenge

Idan bakya son gani na a kusa da ke sai in tafi abu na

* Koi Ishaara Toh Karo

Kawai ki bani izinin/alamar (hakan)

* Kabhi Na Kabhi Toh

Tabbas watarana

* Khatam Hi Ho Jaayengi Apni Saansein

Numfashin zai katse daga samuwa

* Tab Tak Mera Saath Dena

Har zuwa wannan lokacin, ki kasance tare da ni

* Jitni Bhi Lambi Ho Raatein (x2)

Komai nisan dare x2

* Badloge Karwat Nazar Aayenge

Da zarar kin juya ɗayan ɓangaren zaki ganni

* Koi Ishaara Toh Karo

Kawai ki bani izinin/alamar (hakan)

* Aankhon Mein Teri Simat Jaayenge

Idanuwan ki zasu tsare ni

* Koi Ishaara Toh Karo

Kawai ki bani izinin/alamar (hakan)

Aaa… Aaa…

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Post a Comment (0)