FATAWAR CANJA WAJE DON SALLAR NAFILA

*كثيرا ما نرى المصلين بعد صلاة الفريضة يغيرون المكان لصلاة النافلة والكثير يفعلها تقليدا ولا يعلم حكمها*

*❗فهل تغير المكان بين* 
            *الصلاتين
             *بدعة ام
              *سنة ام
            *مستحب ام
             *واجب !!!

        _تعالوا لنتعرف على _
*🔴 حكم ﺗﻐﻴﻴﺮ ﺍﻟﻤﻜﺎﻥ بين الصلاتين !؟*

ﺳﺌﻞ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﺍﺑﻦ ﻋﺜﻴﻤﻴﻦ ﺭﺣﻤﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ:
ﻫﻞ ﻭﺭﺩ ﺩﻟﻴﻞ ﻋﻠﻰ ﺗﻐﻴﻴﺮ ﺍﻟﻤﻜﺎﻥ ﻷ‌ﺩﺍﺀ ﺍﻟﺴﻨﺔ ﺑﻌﺪ ﺻﻼ‌ﺓ ﺍﻟﻔﺮﻳﻀﺔ ؟؟

          *ﺍﻟﺠﻮﺍﺏ : ﻧﻌﻢ* 
ﻭﺭﺩ ﻓﻲ ﺣﺪﻳﺚ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ :
"ﺇﻥ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﷺ ﺃﻣﺮﻧﺎ ﺃﻥ ﻻ‌ ﺗﻮﺻﻞ ﺻﻼ‌ﺓ ﺑﺼﻼ‌ﺓ ﺣﺘﻰ ﻧﺘﻜﻠﻢ ، ﺃﻭ ﻧﺨﺮﺝ"
📚 ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ
ﻓﺄﺧﺬ ﻣﻦ ﻫﺬﺍ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻌﻠﻢ ﺃﻧﻪ ﻳﻨﺒﻐﻲ ﺍﻟﻔﺼﻞ ﺑﻴﻦ ﺍﻟﻔﺮﺽ ﻭﺳﻨﺘﻪ، ﺇﻣﺎ ﺑﻜﻼ‌ﻡ، ﺃﻭ ﺑﺎﻧﺘﻘﺎﻝ ﻋﻦ ﻣﻜﺎﻧﻪ.

🔹ﻋﻦ ﺍﻟْﺄَﺯْﺭَﻕُ ﺑْﻦُ ﻗَﻴْﺲٍ ﺃﻥ ﺭﺟﻠًﺎ ﺻﻠَّﻰ ﻣﻊ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﷺ ﺛﻢ ﻗﺎﻡ ﻟﻴﺸﻔﻊ،
ﻓﻮﺛﺐ ﻋﻤﺮ ﻓﺄﺧﺬ ﺑﻤﻨﻜﺒﻪ ﻓﻬﺰﻩ ﺛﻢ ﻗﺎﻝ :
ﺍﺟﻠﺲ ﻓﺈﻧﻪ ﻟﻢ ﻳﻬﻠﻚ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ ﺇﻻ‌ ﺃﻧﻪ ﻟﻢ ﻳﻜﻦ ﺑﻴﻦ ﺻﻼ‌ﺗﻬﻢ ﻓﺼﻞ ،
ﻓﺮﻓﻊ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﷺ ﻓﻘﺎﻝ: ﺃﺻﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻚ ﻳﺎ ﺍﺑﻦ ﺍﻟﺨﻄﺎﺏ .

📚رواه أبو داود وصححه الألباني

*ويكفي في الفصل بينهما الاستغفار ولو ثلاثا...
*لا تنسِ تعليمها لأهلك وإخوانك المسلمين.
،،،،،،،،،،،،،،،

*ملاحظة
*لعل هذا الحكم  يهم المرأة أكثر لأن مصلاها واحد في البيت فتصلي الفريضة ثم تقوم وتصلي السنة ولا تفصل بينهما بكلام أو حركة أو انتقال.

*فالخلاصة ان من صلى الفريضة عليه ان يفصل بينها وبين صلاة النافلة بكلام او انتقال*

🌾ساهــمُوا بنشْر هَذهِ الرِسَالة فِي
وسائل التواصل فنشَرُ العِلمِ من أَعْظَمِ القُرُبَات

*FASSARAR FATAWA KAN CANJA WAJE DON SALLAR NAFILA*

*Dayawa muna ganin masu sallah suna canja wajen sallah bayan idar da sallar farilla don yin sallar nafila,kuma mafi yawa sunayi hakan batare da ililmin hukuncinsa ba*

*Shin canja waje tsakanin salloli*

Bidi'a ne?
Ko Sunnah?
Ko abinso?
Ko wajibi?

Kuzo muji hukuncin canja waje tsakanin salloli

An tambayi Sheakh Ibn Uthaimin(Rahimahullah),shin akwai wani dalili kan canja muhalli don yin sallar nafila bayan farillah?

*AMSA(JAWABI)?*

*1*  Yazo cikin hadisin mu'awiyya(RA)yace:  *Annabi(SAW)ya umarcemu kan kada mu hade sallah da sallah har sai munyi magana ko mun fita(daga masallaci).* Muslim ya ruwaito.

Malamai ma'abota ilimi sun riqi Wannan kan zaifi kyau rarrabe farilla da nafila ko ta hanyar magana ko canja wajen sallah.

*2*  Daga Azraq bn qais cewa wani mutum yayi sallah tareda manzon Allah(SAW) sai yamike don yin safa'i,sai Sayyidina Umar yakamo kafadarsa yahanashi,yace zauna yace masa ahlil kitab su hallaka ne saboda basu rarrabe sallolinsu.
Sai Annabi(SAW)ya miqe yake cewa: *Allah ya datar dakai Umar bn kattab* Abu Dawud ya ruwaito,Albani ya ingantashi.

Don haka yin istigfari sau uku(3) ya isar a matsayin magana.
Kayi qoqarin isarwa ga 'yan uwa musulmi.

*Daga qarshe*

Mai yiwuwa wannan hukunci zaifi amfani wajen mata saboda sunfi yin salla agida su kadai.Tana sallar farilla saita miqe takawo nafila babu magana a tsakaninsu.
Don haka ayi qoqari isarwa garesu.

Yada ilimi yana daga manyan aiyukan alkhairi.

Daga: *Zauren Islamic Sunnah*+2348065575014

Post a Comment (0)