*_YAUSHE AKE FITARWA DA GOLD ZAKKA?_*
*Tambaya*
Assalama Alaikum Warrahmatullah. Malam ya kokari, Allah ya saka da Alkhairi. Don Allah Malam ina so in san nisabin zakka na gwal (gold) nawa yake kaiwa idan za'a cire?.
*Amsa*
Wa'alaikum assalam, Ana fitarwa da Goal zakka idan ya kai gram tamanin da biyar (85).
Allah ne mafi sani.
8/01/2017
Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________
» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).
Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.