Ƴar Bautar Ƙasa 30

*👩🏻‍💼Y'AR BAUTAR K'ASA*



Zahra Muhammad Mahmud


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION


*DON GIRMAN ALLAH,BABBA DA YARO MATAN AURE,ZAWARAWA,YANMATA,MAZA ,DA KOWA DA KOWA,DUK WANDA SURBAJO KO LITTAFINTA YATAƁA BATAWA RAI,YAYIWA GIRMAN ALLAH YA GAFARTAMIN,KUYAFEMIN DON ALLAH,NIMA NAYAFEWA KOWA,ALLAH YASA MUYI KYAKKYAWAN KARSHE,🙏🙏🙏*


*KHALEESAT HYDAR NAGODE DA SHAWARAR KI GARENI,INSHA ALLAHU DAGA YAU BAZAKIJI AN KUMA KUKA DA SURBAJO BA HAR ABADA,NAGODE DA SAMUNKI A RAYUWATA*


*last page*

*30*


Hajiya kaltum jin shurun yayi yawane yasa tamiƙe,ta ɗauro zani ta leƙo waje.

Da plaks tafara cin karo,kuma afashe,da sauri ta nufi dakin su twins dan taji ko waye yakai flaks din

Hassana ce ta shaida mata salma ce tazo kawowa da kanta.

Wani gumine ya karyowa hajiya,sabida ts gano salma taji maganarta,shine ta firgita ta yadda flaks din.

To yanzu yazatayi,haka tashiga safa da marwa agurin cikin tashin hankali tsoronta kada salma ta tona mata asiri,zuwacan wata zuciyar tabata shawara kuma tagamsi da ita.


Salma da najeeb ko falo suka dawo suna kallo,yana rungume da salma ajikinshi,basu da damuwar komai,shafo fuskarta yayi yace.

"Baby na,yadace fa na waiwayi office,duk da sunsan banda lafiya,amman yana da kyau tunda yanzu na warke nakoma bakin ayki"

Turo baki gaba salma tayi sannan tace cikin shagwaba.

"to amman ay yanzu kuma hutun amarci kakeyi,dan tuni ka gama na jinya"

Dariya yayi sannan yace.

"wanne amarci kuma babyna,aysu basu san dashi ba,dan haka zan koma inde baso kike su koroniba"

Miƙewa tayi daga jikin nashi,tana bubbuga ƙafa akasa tana kuka tace.

"wlh baze yiwuba,sede katafi dani inde kanaso nabarka katafi,"

Jawota yayi yamaida ita jikin nashi yace.

"to iya rigima naji zan tafi dake,amman kibari,nafara zuwa nayi gyare gyare a inda zamu zauna tukuna ko"

hakade salma taita rigimar sesun tafi tare yana rarrashinta,dakyar ta amince yafara zuwa seya dawo su tafi tare.

Koda lokacin girkin rana yayi tare suka shiga kitchen,yana tayata har suka gama,sannan sukajw sukayi wanka tare,suka zo suka ci abincinsi.

Washe gari da wuro najeeb ya tafi Abuja,bayan yasha rigima agurin salma.


Tafiyar najeeb ba jimawa,hajiya kaltum ta shigo part din masu.

A falo tasamu salma,wacce keta faman shan kukan tafiyar mijinta.

ko sallamah batayiba,tacewa salma.

"ke ina mijinki?"

A firgice salma ta juya tana kallonta,da har zata juye mata kwandon masifa sekuma ta fasa,setayi kasa dakai,alamar girmamawa,tace.

"hajiya yatafi Abuja"

"jiya me kikaje yi kofar dakina?"

"najeeb ne yace naje na gaisheki"

sosai maganar taba hajiya mamaki,cikin zumudi tace.

"Shi najeeb dinne yace kije ki gaisheni?"

Kai salma ta ɗaga mata.

"to meyasa kika yadda flaks agurin har ya fashe?"

"danaje ina ta sallama baki jiba,nikuma jin shuru danayine yasa na ajiye flaks din agurin na dawo,gurin tahowane hijab dina ya riƙeshi yafadi,ganin bansan inda abin shara yake bane yasa nabarshi,agurin nataho,amman don Allah kiyi haƙuri."

Wani sanyine ya ratsa zuciyar hajiya najin cewa salma bataji maganarsu ba.

Kan kujera taje ta zauna,sannan takamo hannun salma tace.

"yata Allah ƴamiki albarka,ina fatan de kunsha tea jiya?"

"eh munsha hajiya,wlh najeeb ma yana gama sha,anan yay ta juye juye,wai inkira mishi hajiya ita yake buƙata,kuma baze iya zuwa gurinta ba,sabida halin dayake ciki,to hajiya ni bansan wacce hajiya yake nufiba,hakanne yasa nabashi lemon tsami da kanwa,dan suna maganin ciwon ciki,to daya shane yadawo hayyacinshi,"

Ran hajiya ne ya ɓaci jin cewa salmace ta ɓata mata show jiya,amman seta kauda bacin ran tace.

"Ayya ay kinyi kuskure,in irin haka tasameshi,karki sake bashi kanwa,akwai maganin da ake amso masa,inde yakuma yi ki kirani,kinji ko yata"

Kai salma ta gyada mata cike da ladabi.

Sun jima suna hira hajiya da salma,sannan hajiya ta tafi.

Bin bayanta salma tayi da wani malalacin murmushi,tace a fili.

"hmmmm yaro besan wuta ba se yataka"

Haka rayuwar salma takasance agidan kullum suna manne awaya ita da doctor,yayinda hajiya kuma ta dage gurin zuga salma,wai tadena kwalliya da kananan kaya,kuma tadena bari suna zama giri ɗaya da najeeb,sosai salma take nuna mata gamsuwarta game da shawarwarin.


Shiko najeeb tunda yakoma Abuja ko baccin kirki bayayi,sabida sabon dayayi da wasa da jikin salma,gashi yanzu wata azababbiyar shaawarta ke taso mishi,wacce har ciwon mara take sashi,gashi salma koda yayi nisa da ita seta kirashi video call,in banda boobs da laps di ta ba abinda take nuna mishi,ko ta ajiye wayar ta miƙe tacire kayanta tsaf duk yana kallo,wai azuwan zata wankane,ko kuma taita yimasa sexy dance.

Ganin dayayi yana ƙoƙarin susucewane yasa ya tattaro nasa ya nasa ya dawo kano.

Ranar salma tashi tayi da ciwon mara wanda take fama dashi aduk lokacin da zatayi alada.

koda najeeb yashigo gidan,takasa zuwa ta tarbeshi,dan haka shida kanshi yabita ɗakin,a kwance yaganta akan tiles tana ta faman juyi,da sauri ya ɗagota yana tambayarta ko lafiya.

nuni kawai take masa da mararta,da sauri ya ajiyeta yaje yakwaso kayan aykinshi yazo yadubata.

kanshine ya ɗaure naganin matsalar salma,matsalace da yanmata suke fuskanta,wanda da zaran namiji ya kwanta dasu shimenan ta kau.

jiki asanyaye ya gyara salma yabata magunguna tasha tadamu bacci.


kitchen yashiga,ya haɗa musu abincin da zasu ci,sannan yaje yayi wanka yakoma ya samu salma ta farka.

Tana ganinshi ta rugo da gudu ta rungumeshi,tace ashagwabe.

"se yau nake ganinka ko?"

hancinta yaja ya kara rungumota,yace.

"tunda lafiya tasamu ay kyayi complain yanzu mana,Amman dazu ko magana bakyayi"


dariya tayi tasake shigewa jikinshi,tace.

"to ay amfanin likita akusa kenan,gashi nasamu sauƙi"


hakade sukai ta wasanninsu irin na masoya,daganan ya danganata da toilet ya wankota fes yashiryata,yajata sukaje suka ci abinci,salma se santi takeyi.

hajiya kaltum,tunda tadamu labarin dawowar najeeb,tasake ɗaura ɗamarar cimma manufarta.


salma itama tagama haɗa duk wani tarko datakeso hajiya ta faɗa.


Yau tunda safe najeeb yake fama da ciwon mara,adaddafe yakeyin komai,ahaka salma tashigo ɗakinshi tasameshi.

A ruɗe ta isa gareshi,tana tambayarshi abinda ke damunsa.

"salma shaawace tamin yawa,duba da shekaruna talatin da shida bantaba kusantar mace ba,narasa yadda zanyi,salma,ke kuma kishi baze bari na samu natsuwa daga garekiba"da kyar yakarasa furta maganar.

miƙewa salma tayi,tacire kayan jikinta tana kuka dan batason ganinshi cikin damuwa.

daƙyar ta iya janshi zuwa kan gado,idonshi arufe yake shikadai yasan wuyar dayake sha,salma rabashi tayi da kayan shikinshi,sannan tafara kissing din koina najikinshi,sannu ahankali,harta gangaro kan hajiya babba,tunda bakinta yasauka agurin,najeeb yaji wani abu nafita ajikinshi da gudu,wani nishi yasaki,yakamo salma yadawo da ita gabanshi,shima yashiga romance dinta,sannu a hankali,har ya iso babban gareji,da kyar ya iya karanta adduar saduwa da iyali,dannan ya afka ciki.


Se alokacin salma ido yaraina fata,ihu take tana dukanshi amman najeeb bemasan tanayiba,dan abinda yakeyi,yatafi da jinshi da ganinshi,da hankalinshi.

salma ta wahala ahannunshi,kuka tayishi har muryarta ta dishe,da kyar najeeb ya iya haƙura da ita,mirginewa gefe yayi,ya lumshe idonsa hawaye na farinciki na zuba afuskarsa.

Salma cikin ta kaura yayi laasar,godiya tadunga yiwa Allah dabesa tasha wannan,azabar abanza ba,wajwn siyar da mutuncinta awaje,taga taɓewa da rashin hankalin matan dake siyar da budurcinsu awaje,se yanzu taƙara sanin darajar budurcinta.

jawota doctor yayi yarungume ajikinshi yana kuka,yace

"Agaskiya salma kinshayar dani mamaki,koda wasa ban taɓa tsammanin zan sameki a virgin ba,ina miki kallon wacce tagama zubar da mutuncinta awaje,don Allah kigafartamin,nayarda salma danke akayini,nima kuma danni aka yiki,bansan irin son danake miki ba,salma,baya ga mahaifiyata,kinfi kowacce mace daraja,agurina,don Allah kiriƙeni amana"

Rungumeshi salma itama tayi tana kuka.


sunjima suna musayar kalaman soyayya,kana daga bisani, yakaita toilet sukayo wanka.

fitowarsu kenan suka jiyo sallamar hajiya afalon,da sauri salma taja najeeb kan gado tace."zauna anan kajirani,kuma bance ka shiryaba kajirani,zanzo na shiryaka"


kai kawai ya ɗaga mata,ita kuma tajuya tafice zuwa falon.


"ina kuka shige inata sallama baku jiniba?"cewar hajiya tana yiwa salma kallon kurulla.

murmushi salma tayi,sannan tace.

"wlh hajiya nashiga wankane,fitowa ta kenan naji shigowarki"

"Allah sarki,haka yayi kyau,ina mijin naki fa?"

"inajin yana ɗakinshi,kinsan ni ba shiga harkarsa nakeyiba bare insan inda yake"

murmushin jin daɗi hajiya tayi sannan tace.

"haka yayi kyau shiyasa nake,sonki,bari induboshi adakin nashi,dama zan faɗa masa sakon mahaifinsane,"

"to hajiya afito lafiya,nima bari naje na shirya,dan bacci ma nakeji wlh,ta iya yiwuwa kamin kifito ma nayi baccin,"


"Gaskiyane ay gwandama kiyi kwanciyarki ki ki huta ze fiye miki"

Mikewa salma tayi tashige ɗakinta yayinda hajiya tanufi dakin najeeb ko kunya babu.


Salma nashiga dakinta wayarta ta ɗauko da niyyar zuwa tayi musu video,amman ƙarar buɗe get din gidanne,yaja hankalinta ta leƙa ta window,

Motar mahaifin najeeb tagani,tana shigowa alamar dawowarshi daga tafiya kenan.

Wani murmushi ne ya kubce mata danhaka ajiye wayar tayi,ta gyara daurin towel dinta da kyau,sannan ta runtuma da gudu zuwa gurin Alhajin.

Itako hajiya,tana shiga ɗakin najeeb,tafara cire kayanta,najeeb dake kwance daga shi towel,idonshi arufe,koda yaji motsin shigowa,be buɗe idonshiba,dan,azatonshi,salma ce.

Hajiya tsirara tayi sannan tanufi gadon,tana zuwa kwaciya tayi abayanshi tafara shafashi,shide se murmushi yakeyi azatonshi salmace,hannu yasa da niyyar shafo boobs ɗinta.

Jindayayi ya shafo wasu yanusassun silifas ne yasa ya buɗe idonshi da sauri,ganin hajiya kaltum kwance kusa dashi,besan sanda ya wuntsulo daga kan gadonba,

Ja da baya yakeyi,tana binshi har suka kai jikin bango,kokawa suka fara,nason kwance masa towel da hajiya katum keson yi.

Itako salma da mahaukacin gudu ta isa gurin Alhaji tana haki tana kuka.

Fitowarshi daga mota yayi daidai da zuwanta,agigice yake tambayarta,abinda yasameta,amman salma se hakin karya takeyi tana yimasa nuni da gidanta,bakinta na rawa tace.

"Abba najeeb hajeeya"

Daga haka seta juya da gudu,Alhaji,yarda jakar laptop dinshi yayi tabi bayanta da gudu shima dan ya lura,wani abune yake faruwa daya gigita ta.

Atare suka isa ƙofar dakin najeeb,adaidai lokacin,Alhaji yayi tuntuɓe yafaɗi kamin yatashine yajiyo muryar hajiya tana fadin.

"Najeeb baka da tausayi da imani,sama da shekara goma ina fama da shaawarka amman kaki kabiyamin bukata,sabida ni ko garinnan bakason zuwa,indan mahaifinkane ay baya nan kuma ba ganewa zeyiba,katausayamin najeeb ka kusanceni yau kawai,katausayamin shaawarka kasheni zatayi inba kwanta daniba."

"Allah yaymin tsari da sharrinki hajiya,wlh koni fasiƙine bazan haɗa shimfiɗa d mahaifina,Kibar ganin bantona asirinkiba,nabarine Allah yatona ki dakanshi,wlh bazan taba yafe miki ba"najeeb yaƙarasa maganar yana kuka.

Afusace Alhaji yatura ƙofar yashiga dakin daidai lokcin hajiya na ƙoƙarin kwancewa najeeb towel.

Tana ganinshi tayi sauri tasakeshi ta nufo Alhaji tana kuka tafada jikinshi,tace.

"gwanda da Allah yakawoka,Alhaji,da yanzu danka yamin fyade,gashinan yajima yana kawomin farmaki,bantaɓa amincewa dashiba,shine yau yakirani awaya akan inzo beda lfy,zuwana kenan shine yake ƙoƙarin haikemin taƙarasa maganar tana kuka"

A gigice najeeb yake kallon mahaifinshi,bakinshi na rawa yace.

"wlh Abba sharri takemin ita....."

"Yimin shuru"Alhaji ya dakatar dashi,hajiya harta fara murna,se jitayi,Alhaji yazuba mata wani wawan mari.

Daga haka yarufeta da duka,yana faɗin.

"tsohuwar munafuka ay naji komai,Allah yaisa tsakanina dake,ashe kece silar da najeeb yake gudun zama tare dani,Banyafe miki ba kuma nasakeki saki uku,bakar matsiyaciya annamimiya"

Be jira komaiba yajuya yafice daga dakin hawaye nafita a idonshi.

Fitowarshi ce tasa salma shiga ɗakin tana dariya,gaban hajiya taje ta tsuguna tace.

"to tsohuwar kilaki,se abi wani sarkin ba mijina ba,ayni salma nawuce da saninki,tun ranar danaje gaisheki naji duk wata manufarki akan mijina,shiyasa na lashi tokobin kawo karshen makircinki,mijina nawa ne ni kadai,babu wata mace data is ta lashi zumarshi seni,shiyasa nashirya miki gadar zare kuma kika faɗa ciki,nida kaina naje nakira Abba yazo yagani da idonsa,kuma Alhdllh tunda bayan ganin har mataki ya ɗauka yanzu base anjima ba kitashi kificemin daga ɗakin miji kamin inmiki nawa dukan na kamaki da nayi da laifin neman mijina"

Cikin kuka hajiya kaltum ta mike tasa kayanta tafice daga ɗakin tana ɗingishi.

Salma jitayi anrugumota ta baya,juyawa tayi suka rungume juna ita najeeb,kuka yakeyi yace.

"salma narasa bakin gode miki,kamar yadda na cetoki daga gidan yari yau nima salma kin cetoni daga sharrin kaltum,kuma kinshayar dani zumarki wacce babu wacce ta taɓa bani seke,mezanyi miki salma na faranta miki"

"kasoni ni kaɗai azuciyarka,shine kabiyani,kuma shikadai ze sani farinciki"

Rungumeta yayi da kyau ajikinshi yana faɗin.

"ni nakine har abada salma".

Itako hajiya kaltum tana fita,mota tasamu lode da kayanta,ko cikin gidan Alhaji be bari tashiga ba yadanna kanta aciki yace amaida ita ƙauyensu,can danmarke.

Tana kuka tana danasani tashiga motar,su twins se kuka sukeyi,haka aja jata akayi kauyensu da ita.

Alhaji,kiran najeeb yayi yasa masa albarka,sannan yabashi haƙuri gsmida neman gafarar shi,akan abinda yafaru.

Soyayya najeeb da salma suke bugawa tagani ta faɗa(ba halin in fadi🤐).

Mahaifin najeeb da kanshi yasa aka ginawa najeeb danƙareren asibiti nashi nakanshi,sannan akayo order ta kayan ayki daga turai,madu kyau da nagarta,aka ɗauki kwararrun maaikata,sannan akasawa asibitin suna.
Najeesal special hospital.

Najeeb sosai yayi murna,haka salma itama ta tayashi murna sosai.

Sunkaiwa kabeer ziyara,inda najeeb yadunga jin kunyarshi shiko se tsokanarshi yakeyi yana masa dariya.

Rokon shi najeeb yayi akan yanemi transfer zuwa kano,dan abotarsu takoma kamar da,ba musu kabeer ya amince da hakan.

Yau salma da zazzabi ta tashi da ciwon kai ga kasala,se shagwaba takewa najeeb shikuma duk ya ruɗe.

Gwata yayi,inda gwajin farko,ya hango ciki ɗan wata biyu manne a mararta.

Farincikin dayayi baa magana.

Tundaga wannan lokaci daga salma har najeeb basu da magana seta cikin,siyayyar haihuwa ba irin wacce basuba,se jiran baby.

Lokacin haihuwa nayi,Allah yasauki salma lafiya abisa taimakon najeeb,tasamu ɗa namiji,me kama da ubansa.

Tun a asibiti,najeeb yamasa huɗuba da sunan kabeer,suna kiranshi,mujaheed.

Ranar suna anyi bidiri birede,inda najeeb ya yanka shanu biyu da raguna biyu amatsayin hakika.

Kabeer ko liyafa yashirya tagani ta faɗa,a niima hotel,wacce besamu yamusu ta aureba ita yashirya a ranar sunan.

Fadin kyau da najeeb da salma sukayi yazama kauyanci,anci ansha,angodema Allah.

Su feefee ma baa barsu abaya ba,sunzo suna.

Atawagar yan suna,harda members na surbajo hausa novels groups,bawanda bezoba.

Haka rayuwa taci gaba da tafiya,tuni najeeb yaje A,b,u aka gyara takardun salma,aka bata shaidar ta kammala degree dinta,inda tafara ayki a asibitin najeeb din.

Alhajee mahaifin najeeb yasamu wata matar me tsoron Allah ya aura suna zaune lafiya.

Iyayen salma ko saudiyya najeeb yabiya musu harda salma dashi,suka tafi,suka dawo

Albarka kullum cikin samusu ita iyayensu sukeyi.

Sahabi ma ya angwance da amaryarsa me suna laila,se fatan,Allah yabasu zaman lafiya.

Salma da najeeb sun ɗinke sun zama tsintsiya maɗaurinki daya,babu mejin kansu,yayinda dukansu suke alfahari da junansu.

*ALHAMDULILLAHI,ANAN NAKAWO KARSHEN WANNAN LITTAFIN,LADAN DAKE CIKI ALLAH YABANI,KUSKUREN DANAYI ALLAH KA YAFEMIN*

*READERS NA GODE DA BANI LOKACINKU DA KUKAYI,ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI*

*LABARIN ME TSAYINE,AMMAN NAGAJARCESHINE,SABIDA SAUƘAƘAWA,NASU BURIN CIN MUTUNCINA DAUKAR ALHAKINA*

*KUGAFARCENI,BOTH READERS AND WRITERS,IN HAR DA RABON SURBAJO ZATA CIGABA DA NOVELS,ZAKUGA TACI GABA,IN KUMA TA DENA KENAN KUYAFEMIN*

*HAR ABADA INA ALFAHARI,DA LITTAFIN UMMU AYMANA,INASONSHI,INA ƘAUNARSHI,BANA DANASANIN RUBUTASHI,KO KADAN,HAKA SHIMA YAR BAUTAR KASA,INA ALFAHARI DASU,*

*ALLAH YASA WANDA NAYI DOMINSU SUN DAUKI DARUSSAN DAKE CIKIN LITTATTAFAN,AMEEN*

*NA BARKU CIKIN AMINCI,ALLAH YASADAMU CIKIN AMINCINSA,HAR ABADA INA SONKU MASOYANA*

*MISS YOU ALL MY FANS😍*

*SURBAJO FOR LIFE*.



Post a Comment (0)