Ƴar Bautar Ƙasa 29

*👩🏻‍💼Y'AR BAUTAR K'ASA*



Zahra Muhammad Mahmud


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION.


*29*


Cikin natsuwa salma take tafiya har ta shiga falon gidan.

Sallama tayi,amman ba kowa daya amsa cigaba tayi da sallamar,zuwacan sega hassana tafito,tagaisheta.

Salma ta tambayeta mamansu,nuni hassana tamata da ɗakin maman nasu ,nufar ɗakin salma tayi.

Tana isa ƙofar ɗakin,ta cinkayo muryar hajiya tana waya,ɗan saurarawa tayi kaɗan.

"haba hajiya yahanasu,ni ta wasa ce,ay tuni nazuba musu aruwn tea kuma hassana tace taga alamun zasu sha,ay tunda na lashi takobin kwanciya da najeeb domin kawar da matsananciyar shaawar dake damuna,wlh ba makawa senayi,yanzu haka ko kaya babu ajikina jiranshi kawai nake yazo na kwashi gara,dan bazan taɓa bari yakusanci matarshi ba"

Jikin salma rawa yake kamar mazari,ga salma dama akwai ɗan banzan kishi,plaks ɗin hannuntane ya kubce ya faɗi kasa ya fashe,ɗa gudu tajuya tafice daga gidan tanufi nata tana kuka.

A falo tazo ta wuce shi a 360 ta haura sama,a firgice najeeb yamiƙe,ya leƙa waje yaga ba wanda yabiyota,kulle ƙofar yayi sannan yabita saman.
 
Kuka take kashirɓan,tana kwance akan gado,

"lafiyar ƙalau kuwa kikewa mutane gudu agida yanxu kuma kina kuka?,keda waye?"

Salma cigaba tayi da kukanta,shikuma najeeb arayuwarshi ba abinda ya tsana irin kukan salma,dan haka hannu kawai yasa yaɗauketa cak yanufi ɗakinshi da ita.

Akan kujera ya ajiyeta,yanufi fridge ya ɗauko ruwa yazo yabata abaki,sannan yajawota,yana shafa gashin kanta,yana ɗan bubbuga bayanta,yana hura mata iska akunne,da ƙyar yasamu tayi shuru sannan yace

"to ya akayi,kike kuka faɗamin?"

Wasu hawayene suka biyo fuskarta,cikin kuka tace,

"doctor ni masoyiyarkace tun da jimawa,meyasa ni baka sona baka ƙaunata?"

Shuru yayi yana kallonta tausayinta na ƙara shiga zuciyarta,jawota yayi sosai ajikinshi,yana shinshina wuyanta ya raɗa mata akunne.

"salma ay inaga ko bana sonki ay ina tausayinki,me kuma kike so namiki bayan haka?"ya ƙara shigarta sosai,

"soyayyarka nakeso doctor bana son komai se ita,inba soyayyarka bazan ci galaba a yaƙin daya tunkaroniba"

"salma waishi wannan son dakuke magana akai don Allah ki sanar dani alamunsa,ni wlh bansanshi ba"

Cike da mamaki take kallonshi,najin cewa wai besan soba,cikin natsuwa tace.

"doctor,zan faɗa maka alamunsa,amman inde nagama faɗamaka,zaka faɗamin wacce alama kakeji game dani,ka amince?"

Kai ya gyaɗa mata yana murmushi.

"in ka kamu dason mutum,mace ko namiji,nafarko zaka dunga jin haushin shi batare daya maka komaiba,aduk lokacin daka ganshi ko aka ambaci sunan shi gabanka seya faɗi,zaka kasance meyawan son ganinshi koda bazaka ce masa komaiba,zaka dunga ɗawainiya dashi koda be tambaya ba,zaka dunga tausayinshi,kishinshi me tsanani ze kamaka,dazaran yashiga damuwa,baka samun natsuwa sekaga yafita,da zaran jikinku ya haɗu guri ɗaya ji zakayi kamar anmaka shocking,duk inda akwai so akwai shaawa me ƙarfi,in masoyinka yay maka laifi baka iya hukuntashi bare kayi fushi dashi,dazaran ka rasashi,inso yakai so to mutum har rayuwarsa yake rasawa,wani kuma yayi yunƙurin kashe kanshi,wannan sune alamu naso,duk wanda yasamu kansa awannan jerin to yana cikin son abun dayakeyi dominsa,kai wanne kakaji game dani,nide duka inaji game dakai,kaifa?"tayi tambayar hawaye nabiyo fuskarta,ga mamakinta shima kukan yake.

Rungumota yayi da ƙarfi jikinshi,yana faɗin.

"salma duk abinda kika lissafa,tun farkon ganina dake nake jinsu game dake,ko kuɗi danake ajiyewa ki ɗauka ina ajiyewane sabida na lura ɗaukar nasaki farinciki,ina ajiyewane sabida gudun karkije ki ɗauko na wani asirinki yatonu asaki acikin damuwa,salma inde wainnan sune alamu naso,toni son danake miki,dubun wainnan ne,wlh inasonki salma koda wasa banaso narasaki,rashin sanin meye so ɗinne yasa nabarki atun farko,salma ki gafarceni,ni mutum ne me tsananin kishi bazan iya haɗa shimfiɗa dakeba alhalin nasan wasu sunrigani,amman batun so na amince salma kece rayuwata,farin cikin ki shike haska lamurana"yaƙarasa zancan yana kuka,itama kuƙan take tace.

"naji nayarda doctor daduk bayaninka,zancan bazaka iya kwanciya daniba ma duk na amince,sede kasani meyi baya faɗi,akwai lokaci"


Begane manufarta ba,danhaka rungumeta yayi sosai ajikinshi,yanzu ya amince shi masoyintane,na sosai da sosai,dama kabeer ya faɗamasa be yarda ba yaukam ya yarda ɗari bisa ɗari.

Miƙewa salma tayi zata fice aɗakin,da sauri yakamota ta dawo,akan cinyarshi ya ɗorata,yace yana dariya.

"Angona ina kuma zuwa?"

Ido taware sannan tace.

"Ango kuma kamar ya?"

"Hhhh ay dole nakiraki ango tunda ko alabari,bantaba jin amarya irinkiba,acting dinki na angwayene,to kinga ni kuma amaryar na koma shiyasa nakiraki da angona"yaƙarasa batun yana dariya.

Dariya tayi tace.

"to ay yanzu ka amshi abunka,rashin amsar dabakayi bane yasa ni na amsa gudun kar nabarshi ya faɗi abanza".

"wannan gaskiyane,daga yanzu najeeb ya amshi aykinsa,ni angon salma ne na har gaban abadan,sabida dan ita akayine,kamar yadda itama danni akayota"

miƙewa tayi zata fice,riƙota yayi yace.

"wai ina zakine kike ta wannan sauri?"

shagwabe fuska tayi sannan tace.

"wankafa zanyi,kuma ka hanani tafiya"

"namma ay akwai gurin wankan,kiyi anan"

murmushi tayi,sannan tace "to"


Miƙewa tayi,tafara cire kayan jikinta agabanshi,baya ta juya masa,koda zata cire dogon wandon dake jikinta,haka tawani gaggantsare,ta cire ta cire rigar,ta tsaya daga ita se fant da bra wainda suma kuma duk net ne,ji taƴi an rungumota ta baya.

"Baby su wainnan dasu zakiyi wankan ne?"
Yana maganar yana ɓalle bra din har yagama cirewa ya wurgata kan gado,hannunshi,ya ɗora akan na shanun,yana wasa dasu,cikin wani salo wanda salma bata taɓa sanin dashi ba.

kasa tsayuwa tayi dan haka zamewa tayi ta zauna agefen gadon.


doctor wanda zuwa lokacin idanuwanshi,sunyi ja,sun kankancw sabida shaawa,binta yayi kan gadon,kwantar da ita yayi yaci gaba da wasa da ita.

uhm,su salma abun nema yasamu,nanfa itama taci gaba da ɗan shafo,shi dakyau,najeeb tsintar bakinshi yayi yana sucking boobs din salma,daga shi har ita suna enjoying abun.


sun jima ahaka,sannan kowa yakwanta yana maida numfashi.

Najeeb ne yafara tashi,yanufi toilet,ya haɗa musu ruwan wanka,dawowa yayi ya ɗauketa,suka shiga toilet din tare.


ba abinda yabashi dariya kamar yadda salma ta tubure ita bazata cire wandonta ba,sabida kar yaganta wai sede tayi wankan da wandon.

Kamo ta yayi yatube wandon ta ƙarfi,sannan yafara yimata wankan tana ta yimasa kuka,kuma ta rufe idonta,wai bazata kalleshiba.

shiko ko ajikinshi,wanketa yayi tas shima yayi wankan,sede akwai wani abu da yayi observing sanda yakewa salma tsarki,wanda ya ɗaure masa kai,amatsayinshi na doctor yasan ajikin virgin kawai ake samun hakan.

Naɗota yayi a tawul suka fito se mita take masa ,shide dariya kawai yake mata,shiryawa yayi sannan yaɗauketa zuwa ɗakinta itama yashiryata.



muje zuwa

surbajo for life.



Post a Comment (0)