AZUMIN ASHURA DA TASU'A

*_AZUMIN TASU'A DA ASHURA_*

_Annabi (Sallallahu alayhi wa sallam) yace: "AZUMIN RANAR ASHURA (10 GA WATAN MUHARRAM) YANA KANKARE ZUNUBAN SHEKARAR DA TA GABATA (BARA)"._
[Muslim; 1162].

_Annabin Ya sake cewa: "IDAN MUN KAI BADI ZUMU HADA (MU AZUMCI) TASU'A (9 GA WATAN MUHARRAM)"._
[Ibn Majah; 1736]

_Ya zama mu zamu Azumci Ranar Laraba (9) da Alhamis (10) dai-dai da (19th & 20th September 2018) kenan._

Rubutawa: AlbanyDabai

Gabatarwa: Abu-unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________

» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).

‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.

Post a Comment (0)