Gabana Yana FAƊI Idan MIJINA Yazo Saduwa Da Ni

GABANA YANA FADUWA, IDAN MIJINA YAZO SADUWA DANI !!
:
Daga zauren 
Kulafa'ur rashidun
:
Assalamu alaikum nakasance alokacinda mijina yaxo kusantana nakasance mai gabana faduwa take?? yakasance duk sada nayi bacci mafarki nake muna konce idan na farka se naga ba hakaba sedai naji yana mun zafi?
:
               *****
:
Wa'alaikumussalam
.
Ki yawaita yin hayakin habbatussauda musamman inkinzo kwanciyan kuma kidinga kwanciya da alwala. Kuma kisamu zaitun Alhawaj ko lauz kitofa ayoyin ruqya aciki kinasha cokali biyu sau biyu arana kuma dab da magriba kishafa jikinki duka dashi.
.
Kuma kisamu nono ki tafasa shi inya tafasu seki sauke ki samu man zaitun kitofa ayoyin ruqya aciki seki sha kiyi haka har na 7 days. 
.
Kuma ki tafasa habbatussauda kinasha shima kaman shayi insha ALLAH zai daina kuma zaki dena jin wannan zafin. 
 .
ALLAH yasa mudace
:
➡Jameela Dahiru Muhsinat Datti.
:
========================
*```Date* ```[9-07-1439]Hj {27-04-2018}
_Masu buqatan Group suyima daya daga cikin Number's innan maga ta whatsApp_
+2347035269582
+2348063796175
+2349033206238
           *```Kuna iya samun mu ta facebook*```
facebook.com/khulafaurrashidun
((سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْكَ))
〰〰〰〰〰〰〰〰✔
*Wanda yaga gyara, yasanar damu !*
Post a Comment (0)