Ginger Drink

*GINGER DRINK*

*KAYAN HADI*

🥃 *ginger*
🥃 *lemun tsami*
🥃 *sugar*
🥃 *flavour*

*YADDA ZAKI HADA*

Ki kankare ginger ki kiyi blending dinta ko ki goga a abun guga kubewa ki tace ki matsa lemun tsami kisa sugar da flavour, kina iyasa kala wacce akesawa drink idan kinaso kisa a freezer yayi sanyi asha.

🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃

*Hauwau Yusuf kangiwa*
07034321339

🌯girki adon uwargida🌯1,2,3&4

1 Comments

Post a Comment