KA BAIWA MUTUM KYAUTA BA SHI KAƊAI BANE KYAUTATAWA

"KA BAIWA MUTUM KYAUTA, BA SHI KADAI BANE KYAUTATAWA"

Yafe masa laifin da yayi maka kyautatawa ne.

Boye masa ai'bin da baya son a sani kyutatawa ne.

Rufe masa sirrin sa kyautatawa ne.

Bada sheda mai kyau akan sa kyautatawa ne.

Yi masa kyakyawan zato kyautatawa ne.

Ruke masa Amanar sa kyautatawa ne.

Kulawa da iyalin sa kyautatawa ne.

Ya Allah muma Ka kyautata mana a duniya da lahira


Post a Comment (0)