Tambaya Ta 35,03

*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,503:*
=
Inada ciwo a jikina amma likita yache inbari sai anfara ruwan sama sannan ayimun surgery shin ya halasta ayimun aiki cikin azumi saboda zuwa chan anfara ruwa?
=
=
Amsa
=
_Toh wannan inhar za'ayi aikin agama ba tareda kafita hayyacinkaba to babu laifi insha Allahu, amma dazarar kafita hayyacinka har karasa hankalinka to azumi kuma yatafi sedai kahakura bayan sallah se karama*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
25-08-1439
12-05-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Post a Comment (0)