TAMBAYA TA 3,520

*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,520:*
=
Idan nayi wankan janaba nakan sanya zane in tsane ruwan jikina toh naji ance babu kyau manzo(s.a.w) bai yiba hakane?
=
=
Amsa
=
_Eh hadisi ya tabbata acikin sahihaini cewa wata daga cikin matansa (s.a.w) ta kawo masa tsumma domin ya tsane jiki amma se be karbi tsummanba, to sedai kuma wannan baya hukunta cewa haramunne domin wannan kawai aikine iya tsanantawarda zakayi shine kace masa khilaful aula wato makaruhi amma bekai akirashi haramunba, dan haka yin amfani da zanen babu laifi, amma barinsa shine abinda yafi dacewa******_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
26-08-1439
13-05-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Post a Comment (0)