TAMBAYA TA 3510

*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,510:*
=
Mace ce suka makara sallar asuba da mijinta, sai ya rigata alwala, kafin ta fito sai taga ya fara sallah. Toh sai ta bishi da niyyar sallar asuba shi kuma ashe raka'atainul fajr yakeyi. Yaya matasayin sallarta yake? Zata sake yi ko kuwa yayi?
=
=
Amsa
=
_Aa bazata sake ba, domin kuwa sallarta tayi insha Allahu babu maganar sakewa****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*

*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.

25-08-1439
12-05-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
Post a Comment (0)