TAMBAYA TA 3514

*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,514:*
=
Shin yahalata a musullinci mutun yabar iyalinsa yatafi wani gari kowata kasa neman kudi wani yakanyi shekara biyu wani 3 bedawoba ammn dayarda.ta yana aikamata kudi tasiya abinci tufafinta Dana yara bayan nan sai yakoma yayi yan watanni. sai yakoma can inda yafito ya hukuncin yin haka a. Addinin islam
=
=
Amsa
=
_Toh wannan kuma ai kin riga kin gama magana tunda kikace da amincewar matar hakan take faruwa wand hakan dama shine abinda ake dubawa, inhar matar ta amince kuma babu wani ta'annuti da take aikatawa idan mijin bayanan to babu laifi insha Allahu hakan da yayi. Amma idan tana cutuwa saboda rashinshi to hakan be halastaba sedai ko yatafi da ita kokuma yadena wannan dadewar ko a raba auren*****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*

*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.

25-08-1439
12-05-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
Post a Comment (0)