*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,515:*
=
Allurar da ake yinta a jijiya ga mutumin da yake fama da cutar asma,zata karya azumi?
tunda a wata addu'ah ta buda baki ana cewa‘’jijiyoyin jiki sun jiku‘’
=
=
Amsa
=
_Toh asali dai gameda allura shine bata karya azumi matukar dai ita allurar bata abinci bace kuma bata baki akeyintaba ko ta hanci amma dan kawai anayinta a wata jijiya wannan bata karya azumi insha Allahu*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
25-08-1439
12-05-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika