*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,517:*
=
Menene hukunchi matafiyi Wanda sallar juma'a ta riskeshi a hanya,ya tsaya yabi jam'in sallar jumma,shin ya halarta ya daura sallar la'asar a take?
=
=
Amsa
=
_Toh asali dai sallar jumu'a ba dole bace akan matafiyi, azaharce wajibi akansa. Amma tunda yana akan doron tafiyane kuma yatsaya yayi sallar to inhar yasan cewa lokacin azahar zeyi be kai inda zashiba to babu laifi yana iya hadawa da la'asar din itama yayita a wannan lokaci*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
25-08-1439
12-05-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
Tags:
Tambaya Mabudin Ilimi