TAMBAYA TA 3,516

*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,516:*
=
Shin a musulunce ya halatta mace tayi hujen hanci ko sanya sarqar kafa ko sanya zoben kafa?
=
=
Amsa
=
_Toh huda hanci wannan babu laifi al'adace kawai kuma kwalliyace. Amma gameda sarkan kafa wannan shima ya halasta duk da cewa wasu malamai suna haramta hakan ta hanyar yin tawilin wata ayara Alqur'ani acikin suratun nur. Amma dai zance mafi inganci shine ya halasta mace tasa sarkar  kafa matukar dai sarkar bame yin kara bane idan tana tafiya tana janyo hankulan mutane zuwa gareta*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
25-08-1439
12-05-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Post a Comment (0)