WANE MATAKI NAMIJI ZAI TAKA KAFIN YA ƘARA AURE?

*WANE MATAKI NAMIJI ZAI TAKA KAFIN YAQARA AURE...........?*
:
DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL MUSLIM*📕
:
*TAMBAYA*
Assalama Alaikum Dan Allah mlm tmbyt shine wane sharadi mutum yake cikawa kafin y kai ga kara aure
.
*AMSA*
Wa alaikumussalam 
Inya tabbatar yanada lapia dazai iya biya wa matan bukatansu.sannan inya tabbatar yanada halin da zai iya daukan nauyinsu daga sutura rashin lapia nema musu ilimi ciyar dasu da shayardasu sai kuma inya tabbatarda zaiyi adalci atsakaninsu,idan har bazai iya wadannanba to bai halatta ya qaro Aure ba.
.
wallahu A'alam
.
*AMEENAH G. MUKHTAR*
Momin nasreen
.
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
سبحاﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ، ﺍﺷﻬﺪ ﺍﻥ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻧﺖ ﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺍﺗﻮﺏ ﺍﻟﻴﻚ ،
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none
Post a Comment (0)