IDAN MUTUM ZAI TAFI SUJJADA ZAI ƊAGA HANNU NE?

*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 7,253:*
=
Shin idan mutum zai tafi izuwa sujuda zai daga hannu yayin kabbara??
=
=
Amsa
=
_Toh akwai hadisin Maliku dan Huwairis wanda yanuna cewa Annabi (s.a.w) yana daga hannuwansa yayi tafiya ruku'u da sadda ze dago daga ruku'u, hakama idan zetafi sujuda yakan daga hannuwansa in ze dago daga sujudar namma yana daga hannayensa. Saboda haka zaka iya daga hannayen a sadda zaka tafi din kokuma inzaka dago amma sedai yin hakan ba dole bane. Kana iya tafiya ba tareda ka daga hannunba inkuma kaga zaka daga din seka daga din amma dai ba wajibi bane****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
03-11-1442
13-06-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*


Post a Comment (0)