*_ZAN YI AZUMI TALATIN DA DAYA (31)_*
*Tambaya*
Assalamu Alaikum malam Tambayata ita ce malam idan mutum ya fara Azimi a qasar Nigeria, sai yaje wata qasa misali qasar saudiya sai Azuminsu ya kai talatin, kai kuma idan ka ida wannan Azumi tare da su to Azuminka zai zama talatin da daya, menene mafita ?
*Amsa*
To dan'uwa za ka cigaba da azumi ne tare da su, har sai sun sauke, saboda fadin Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: "Ana shan ruwa ne ranar da mutane suka sha ruwa" kamar yadda Tirmizi ya rawaito a hadisi mai lamba ta: 697 kuma Albani ya inganta shi a silsilatussahihah 224.
A bisa wannan hadisin wanda ya je Saudiyya a wannan shekarar ta 1435, ba zai sauke azumi ba har sai sun sauke, ko da kuwa zai yi talatin da daya ne, kamar yadda wanda ya dauko daga Saudiyya ya taho Nigeria zai sauke azuminsa lokacin da suka sauke, ko da kuwa zai zama ashirin da takwas ne, saidai zai rama daya bayan sallah.
Allah ne ma fi sani.
26/7/2014
Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________
» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).
Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.