ℳa'aurata suna daukar duhun Kai ko in ce girman Kai a kan nuna wa junansu soyayya bayan AURE.
✎ islamic medical center.
☏+2348037538596
● DUNIYAR MA'AURATA
Wanda yana Daga cikin Babban gibin da auren yake samu.
Misali.
Ya kamata na miji ya dinga daurewa ko kakane yana nunawa matar sa soyayya.
Yana gaya Mata maganganun soyayya irin su.
♡ INA SONKI
♡ INA KAUNARKI
♡ KE CE MACEN DA NAFI SO A DUNIYA
➜ ko Kazan nan yayi miki kyau da dai sauran maganganun na nuna soyayya da kulawa.
Wanda haka zai sa taji itama ba ta da masoyi daya fi shi.
Kuma wannna kalmomin ba zasu taba bacewa ba a cikin kwakwalwarta.
Kuma zasu ta dinga yawan nishadi da jin ita Mai sa'a ce a rayuwar aurenta.
➽ AMMA DAN ALLAH KANA NUNA MATA IRIN HAKA A RAYUWAR AURE KU ?
◦ DAN UWA KA GYARA KADA KA BARI TA DINGA JI A BAKI WASU HAKAN ZAI BATA DAMAR TSANA A RAYUWAR AURE KU.
☛ HAKA idan mace ce take gayawa mijinta Yar uwa soyayya bata tsufa a wanna rayuwa koda kina da shekara 80 kice masa.
❊ yallabai Ina son ka.
❊ dear I love you.
❊ Kai ne mijin da kafi kowanne birge Ni.
❊ ko ta ce ai Ni duk wani Abu da kake so Ina son shi.
❊ ko in zai fita kice Allah ya dawo min da Kai lafiya.
❊ ko in yayi kwalliya kice kayi kyau fa darling.
Da sauran maganganun nuna soyayya da kambama shi kina nuna yafi kowa.
Wannan zai sa ki kara soyuwa a zuciyarsa, ki zama ta gabab goshinsa, kullum ya dinga jin sonki da son kusantar ki, ya kuma tabbatar a ransa kin Riga kin sallama masa, sai shi ma ya sallama ki, Amma sabanin hakan yawancin ma'aurata sai.
➽ girman Kai.
➽ kunya da Jan aji ya Hana su yin irin wannan al'amarin da yake rage shakuwa a tsakanin ma'aurata.
❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊
《☆SIRRINA☆》
♡HABAWA NI KADAI NA SAN SIRRINA