http://sirinrikemiji.blogspot.com/2018/06/kwashe-tunanin-miji-ya-dawo-kanki.html
WAYA FIKI SANIN SIRRIN MIJINKI?
Da yawa yan'uwa mata suna kurkure wajen mayarda sanin sirrin mijinsu wajen wani da nufin ya kawo masu dauki, babu wanda yafi mata sanin sirrin mijinta;saboda haka a matsayinki na wadda kika san sirrin mijinki kece zaki sarrafashi ta hanyar da kike so inma yawan fushi ne kinsani, kuma kinsan me zaki yi masa domin ki yaye wanna fushin,idan mai son kwanciya kala kazane kinsani a cikin dukkanin mu'amaloli kinsan gejinsa ki koyi yadda ake lallashi miji in yayi fushi kisan yadda zaki yi mashi ya sauka,kinsan lokacin dawowarsa daga wurin aiki,kinsan irin kwalliyarda ta dace dake dan daukar hankalinshi,inke farace kinsa cewa leshi mai dan duhu ko mai shudi zai fi dacewa dake sosai in ke baka ce kinsan cewa keshi mai dan haske ko mai dan ratsin brown kadan ko mai dan ratsin girin ko milik ko ko dama ga turare mai daukar hankali kin feshe kayanki dashi kinsan yadda zaki rinka tallabarsa kamar yaro dan yaye dadai sauransu kinfi kowa sanin irin halayyar mijinki.
-BA BOKA BA MALLAM KI GYARA KANKI
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596